Skip to content

Ko da ya fita lokacin 'karfe 9:30 surutu wasu ke yi, wasu kuma su ka fita don su sha iska Kasancewar se 10:00 za su 'kara yin karatu, Safwan ne shi ma ya tashi ya fita ba tare da yayi wa Safnah magana ba ita ma ba ta ce mai komai ba.

Su kamal da ke bayan su ne su ke fira gaba d'aya sun cika mata kunne, Kamal ne ta jiyo ya na cewa

"Ai gobe akwai shan shagali a club kun san birthday d'in Malika 'yar chairman d'in anguwar mu ga kuma na. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.