Skip to content

Aishatu d safwan suna zamansu n Amana d gaskiya ,Tana fama d renon cikin kinta jariri tare d taimakon mijinta safwan ,Tana samu kulawa har tawajen su aunty zainab Bata rabo d Aiko Mata d kayan kwadayi na masu ciki har Inna .

*****

NAWAL anata buga kishi da huzzara babu Mai sasautama wani ,NAWAL duk haushi y isheta duk ta yadda t bilo akan yara su hadasu Abu y faskara ,Dan Haka t tsiri Aiken yaran huzzara waje siyo Mata katin waya ko wani Abu Mara Amfani Dan dai su bijire tace zata hukuntasu ran uwarsu ya sosu haka takeso .

Ranar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.