"Na samota Jiddo! Mahaifiyar ki ta bayyana,kin san me? A shekaru takwas da wata tara da 'yan kwanaki da na ɗauka ina neman ta Allah ya amsa addu'ata dota,tabbas na kusa tabbata mijin Jidda Abban Jidda! Zuciya da ruhi sun kusa samun abun da su ke so my little Jiddo."
Dr Sani ya ƙarasa maganar sa yana shafa screen ɗin wayarsa da hoton ƴarsa Jiddo mai shekaru hudu a duniya ya mamaye fuskar wayar. A tsayin shekarun nan zai iya rantsewa sauyin da bugun zuciyar sa ta samu sabida girman soyayyar Jidda da yake kwana yake da. . .
Abunburgewa
Allah yakara basira da Zakin hannu
gaskiya munji dadin labarin nan
Masha Allah
Alhamdulillah Allah yakara basira🙏🏻
Allah yakara Basira