Wajen ƙarfe bakwai, Babbar yayarsu ta iso gidan. Ganin duk suna bacci yasa tai kitchen ta haɗa musu kari, ita da gaji da sauran masu aikin gidan. Tana cikin jerawa, Hajiya ta fito ita da Ummi. Ummi ta daka tsalle, "Wow! It's been so long! I missed you all!" Gami da durkusawa, ta gaida Hajiya, Ummu tai waje.
Wajen takwas, Aunty Zainab tazo. Hajiya tai ta faɗa, "I know she would come late. I could feel it." Zainab was slightly irritated but smiled, knowing Hajiya always guessed right.
Gabaki dayansu sun taru a falo suna fira. Muktar. . .