Skip to content

Author

  • Fadimafayau

    Future Agriculturalist insha Allah, Muslima living in Kano, a typical Hausa girl with creative writing as my passion

Abbakar 11
Kairiyya na fita daga office din kai tsaye school ɗin ta  bari,  saida ta hau Ɗan sahu sannan ta ɗauko wayarta tafara dialling ɗin number ɗin Ais... Read more.
Abbakar 10
Yadda ya tsura mata manyan idanun sa da sukai jajir yasa ta tsorata sosai, he looks different from the gentle Abbakar she know, duk ta ruɗe Cikin kuka take mag... Read more.
Abbakar 9
Haka Mahfuz yana ji yana gani police sukai gaba dashi, yana faman ihuu shi sai an fito Ummulkhairi ya tafi da ita, tuni yan kallo suka cika gurin duda kasantuwa... Read more.
Abbakar 8
Har ya kusa office ɗin Dr Mansur HOD ɗin su, sai kuma ya tsaya cak yana kallon Paper ɗin da ke hannun sa, wadda ya rubuta, Ko me ya tuna oho, kawai ya hau ya... Read more.
Abbakar 7
A tsorace Abbakar ya yi mota tare da ɗauko ruwa ya shafa masa a fuska, wanda yasa ya farfaɗo, ahanzarce ya miƙe yai cikin gidan da yaga ta shiga yana ƙwala ... Read more.
Abbakar 6
Jiyai kamar an tsikareshi lokaci guda hankalinsa ya dawo jikin sa wanda ya bashi nasarar yaƙi da zuciyar sa, yai saurin cewa " muje waje ko," tai saurin buɗew... Read more.
Abbakar 5
Miƙewa yai ya shiga toilet ya dauro alwala gabaki ɗaya yarasa abunyi, hakan yasa shi tada sallah ko Allah zaisa yadanji sanyi cikin ransa. Saida yai azahar sa... Read more.
Abbakar 4
Kamo hannun sa Mahfuz ya yi, cikin muryar tausayi yace "Haba Abubakar mene haka, kabarni inji da zafin ciwon son da ya kamani ba sai ka haɗamun da baƙin cikin... Read more.
Abbakar 3
Juyowa ya yi tare da dawowa lokacin da zuciyar sa ke masa raɗa "Haba Abbakar be strong mana" wani 6ari na zuciyarsa ya fa'da a nutse ya shiga ajin duda yadda '... Read more.
Abbakar 2
Yana barin sch gate 'din hawayen da ya boye suka kwace masa, saida ya yi nisa ka'dan da makarantar sannan yai packing, kuka kuwa me 'karfi ya kwace masa bai ta... Read more.
You cannot copy content of this page.