Skip to content
Part 3 of 13 in the Series Abbakar by Fadimafayau

Juyowa ya yi tare da dawowa lokacin da zuciyar sa ke masa raɗa “Haba Abbakar be strong mana” wani 6ari na zuciyarsa ya fa’da a nutse ya shiga ajin duda yadda ‘kirjinsa ke bugun uku- uku.

“Good morning class” ya fa’da

Muryar sa ta dawo da wanda basu ga shigowar sa ba hankalin su ” Morning sir suka fa’da suma.

A wurin da aka tanada dan tsaiwar Malami ya tsaya kafin ya ce “am sorry for not coming kwana biyu, banji da’di bane kwana biyu hope u all read the manual i gave?” Ya tambaya daga karshen zamcen sa.

“Yes” gabaki ‘daya ajin suka fa’da

“Yayi kyau “I just have to guide you kenamkunmin aikin” suka saka dariya gabaki ‘daya.

Daurewa kawai yake ji yake like ‘kafafunsa bazasu iya supporting  ‘dinsa ba dole in nemo ma kaina mafita ya fa’da.

“Kamar yadda na fa’da muku banji da’di ba kwanakin baya sabida haka bazan iya tsaiwa na 2 hours anan ba, inaganin zan koma baya zanyi anfani da microphone ‘dinnan danku fi jina.”

Captain ne ya mi’ke “sir bari in samo maka kujera”

“No kabarshi ga empty space can”

“Anman sir se minfi ganewa in muna ganinka”  inji Aisha 

“Eyye but i might ended the two hours standing before this ur lazy lout captain find the sit for me, i just don’t know me kuka gani kuka zaɓeshi as ur captain,” ya faɗa

“But sir He is a hard worker fa” inji wani student.

“Oh I see shiyasa He can’t stand for 30m ya gwammaci zama cikin mata, pls let me go back before u just called me lazy teacher” gabaki ɗaya student ‘din suka sa dariya.

Bayan ya gama lecturing student ‘din ya fice at list ya’danji sanyi cikin ransa, yana fita wani cikin ‘yan iskan ajin ya mi’ke “ai mu daman tuni muka gane dan Haka kai captain ka shirya zamu sayo ma zani da hijabi ka koma ‘daurawa,”

Babawo ya mi’ke ” ai magana ta adalci se aha’do dana Malam” inda yai dai-dai da shigowar Abbakar dan ‘daukan takardun daya mance ” oh abie?” ya fa’da ” se asayon me kyau gaskiya,” ya faɗa tare da barin ajin, bai jirayi amsarsu ba. Gabaki daya ajin suka sa musu dariya ganin yadda suka tsure.

Yau kimanin sati hu’du kenan Abbakar bega Ummu a class ‘dinsa ba, ada zatonsa da tunaninsa in baya ganinta santa da kullin ke ruruwa a zuciyarsa zai ragu, sedai rashin ganinta na ‘yan kwanakinnan ya dameshi tunaninsa kullin me yasa bata zuwa.

Zaune yake abun duniya da tunanin halin da Umma ke ciki duk ya dame shi, dalilin da yasa bata zuwa yake ƙoƙarin ganowa a ransa sai dai ya kasa tunane tunane marasa kan gado ke zuwa ransa.

“Kota mutu ne?” ya fa’da aransa “no she won’t die in ta mutu am dying too, but she belong to some one zuciyarsa ta fada masa Ya’ilahi save me out of this dilemma.” Ya faɗa lokacin da ya tuna tana da aure fa.

Ashe sani ne beba ‘dan ganinta da yake ba ‘karamin ‘debe masa kewa yake ba gashi khairiyya Facebook friend ‘dunsa bata online sati biyu kenan ko wayarta ya kira bata shiga gabaki ‘daya duniyar tai masa zafi ya rasa wazai fa’dama damuwarsa yaji da’di.

Matashi ne kusan sa’an Abubakar ɗin sanye yake cikin shigarsa ta hausawa da ta fiddo ta haibar sa, a nutse ya shigo falon sukai kacibus da Maryam “lah yah Mahfuz sannu da zuwa” gaisawa sukai kafin ya wuce ɗakin Hajiya cike da murna suka gaisa yake tambayar ta Abubakar, faɗa masa ya fita da ta yi yasa shi fitowa harabar gidan wayar sa ya sa ya kira Abubakar ɗin.

“Hello wai kana ina ne?, gani a gidanku Hajiya tace yanzu ka fita,” Mahfuz ya tambaya

“No ban fitaba in garden.”

“Ok ganinan”

Yana zaune yaji anyi sama da littafin da yake dubawa na lecture da zaiyi gobe ɗabi’ar sace kafin ya shiga class sai ya duba sosai, “mtss yai tsaki wai kai mahfuz yaushe zaka girma ne?, Sallamar ma ba zakai ba.

“To al’uztaz Assalamu alaikum” shikenan

“Wa’alaikumusalam eh shikenan” ya amsa ga guri.

“Kasan Allah banyi zaton ganinka yanzu ba, Mahfuz ya’dan 6ata rai eyye wato ban isa inzo gunka ba kenan?

Girgiza kai Abubakar ya yi “No ba haka bane kawai ina tuna rabuwarmu ta baya ne”

mtsss ” matsala ta dakai ru’kon tsiya inji mahfuz pls forget that’s was a bygone .” Inji Mahfouz.

Matsowa ya yi tare da dafa Abbakar din “Pls Abbakar kafa’dan gaskiya me ke damunka? jibi duk ka rame ka kuma yin ba’ki,”

Kallon kansa Abubakar ya yi “me kuwa zai da men banda abunka?, Mahfuz kasan munsha strike kullin ina gida yanzu ankoma kullun kana tafe ga hayaniyar student dole in ‘dan rame kafin jikina yasaba.”

“No Abbakar karka layance min mana, look at how u are turning to something else, should I say skeleton, bawai fa ramewa kawai ka’danyi ba kamar yadda kake fa’de”

Dariya Abubakar yasa ” kaifa ‘dan iskane Mahfuz wato ni ne skeleton ‘dinma?”

“No bance kai bane nadai ce kana komawa”

“AM ok nothing is wrong with me” inji Abbakar. Ya faɗa kan ya ce ” any way what’s the urgent call for?”

“Eyye lallai mutumin wato ma tambaya kake, wato ban isa in zo inda kake ba sai da dalili”

“To sarkin mita calm down ba haka nake nufiba, kawai dai nasan me zakace maganar kwanaki ce,”

Iska Mahfouz ya furzar ” kai wallahi kafi ye matsala that’s was bygone pls learn to forget mana” inji mahfux

“Ok ya wuce” Abbakar ya fada.

“Yanzu dai bazaka fadan meke daminka ba ko?” Mahfuz ya kuma tambaya

Dafe kai Abubakar yayi alamun ya gaji da batun mai ke damun nasa”oh my Goodness aikaima kasan mahfuz duk duniya babu wanda yasanni ciki da bai kamarka, inda akwai matsalar kasan before hajiya taji kaine zakaji bazan 6oye maba.”

“A’a dai Abubakar dafa bakai bane, nine dai sarkin rashin sirri da abu ya damen in kwaso jiki wurin ka yanzu ma wallahi matsala ce babba ta taso min inji Mahfouz.”

“subhanallahi! matsala kuma” inji Abbakar eh wallahi mahfuz ya fa’da.

“Am in love” Mahfuz ya fa’da cikin muryar tausayi.

Dariya Abbakar yasa “kai Malam karka bada maza mana being in love isn’t a problem Malam way kake kiran problem I thought is something big wallahi,” inji Abbakar

“Mtsss Mahfuz yaja tsaki kai ana kaika kana tirjewa matsalar shi ne wadda nake so ‘din”

Taɓewa baki Abbakar ya yi ” to wace kuwa wannan mesa’ar.”

“Bafa kowa bace Khair ce wannan cousin ‘din tawa”

What! Abbakar ya fa’di yana zare ido alamar firgici man you “must be kidding right?.”

Girgiza kai Mahfuz yayi “Nope I genuinely love her, I don’t know how it happened but I do love her walllahi”

Miƙewa Abbakar ya yi “tab tashi muje asibi suna buƙatar duba gwagwalwar after all you have done to her, afakaice fa you are the destroyer of her precious life do you even know what is love abeg comot from here?..

Bookmark
ClosePlease login

No account yet? Register

Rate the story.

Average: 1.5 / 5. Rating: 2

As you found it interesting...

Follow us to see more!

<< Abbakar 2Abbakar 4 >>

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.
3
Free daily stories remaining!
×