Skip to content

Yakan ji mutane na faɗin gwiwoyin su sun yi sanyi, akwai lokuta da yawa da zai ce ya taɓa jin irin yanayin, bai san asalin yadda yake ba sai yanzun da yake a bakin ƙofar gidan shi amma ya kasa shiga.

"Oh Allah na."

Ya tsinci kan shi da faɗi ganin da gaske shi ne a tsaye bakin ƙofar gidan shi ya kasa shiga. Lumshe idanuwan shi ya yi yana buɗe su tare da sauke numfashi, duk wani sauran ƙarfi da yake jin ya rage mishi ya tattaro ya murɗa hannun ƙofar da shi. Ƙafafuwan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Abdulkadir 23”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.