Skip to content

Present

A rayuwar shi bai taɓa sanin menene asalin ma'anar kalmar wulaƙanci ba sai da ya je NDA, kamar yadda ba zai ce ga tun lokacin da yake son saka uniform ɗin Sojoji ba. Sai dai shi mutum ne da idan ya sa abu a ranshi, wahala ko makamancin hakan baya hanashi cimma burin shi. Zai iya rantsewa a 'yan shekararsu babu wanda ya sha wahalar da ya sha a NDA, daga horo zuwa jibga, akwai lokuta da dama a shekarar shi ta farko da bai yi tunanin zai gama NDA da ran shi ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Abdulkadir 25”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.