Skip to content

Muryarta a sanyaye ta yi masa sallama amma ko kansa bai ɗaga ba ballantana ya san ta shigo, a hankali take tafiya saboda rashin ƙarfin jiki data ke ji; ta aje kofin shayin zata koma falo sai ya juyo yace mata, "Kenan ni zanje na ɗauka ko?"

A tsorace ta koma ta ɗauko kofin shayin ta miƙa masa. "Subahanallahi!" Muryar Okasha Aisha da Zahra suka jiyo mai cike da razani wanda ya sa suka miƙe tsaye suna tunanin mai yake faruwa. "Wayyo Allah na" suka sake jiyo wata ƙarar mai ɗauke da sautin mari, nan fa suka garzaya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

28 thoughts on “Abinda Babba Ya Hango”

  1. Masha Allah
    Allah ya kara basira as always littafi yayi ma’ana sosai kuma ya wa’azantar you did a great job 👍

    1. Fatanmu a kullum mu farka kuma mu farkar da ‘yan uwa musamman mata game da sha’anin soyayya da rayuwar aure. Amma hakan ba maai yiwu bane har sai mun samu goyan baya daga makaranta kamar ku. Na gode.

  2. Masha Allah
    Allah ya kara basira
    Ya kamata yan uwa mata su rinka bin shawarwarin iyayensu
    Gunga darasin Da yake cikin wannan lbrn.
    Allah ya karemu

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.