Skip to content

Zainab ta ce "To yanzu Mama haka zan barshi ya cigaba da cin mutuncin mu al'halin kuma duk abun da yake fad'a 'karyane? Mama ta ce "Zainab karki bari malam yaji zancennan domin kinsan Shima baya 'kaunar su, saboda haka kibar komai a gurina, kinga yanzu in kika biye masa al'ummar gari zasu samu abun fad'a dukda dama batin yanzu akasa ba jin kanku dashi ba, dukda ke ba beye masa kikeyiba, yanzuma kiyi haguri karkice komai kiyi abun dake gabanki...

Yabon Annabi Muhammad sallalahu a w s ne kuma babu Wanda  ya isa ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.