Skip to content

Author

  • Salisu Adam

    I love my love. I am proud of all my loved ones and I love you like the one who is not able to say their hands cannot write. I am a popular writer

Ameera Da Adam 1
Sadaukarwa ga marubuciyar Arziƙi. Yau na cika alƙawarin da na ɗauka. Wannan page ɗin naki ne ke ɗaya, Kahdija Candy. Bismillahir Rahamanin Rahim! Babi Na D... Read more.
Addininmu 6
A.J. Duk yanda yakai da son kud'i yaukan yaji ya tsorata da wannan kud'in, shi babban tashin hankalin sama shine... kar Daddy ya kama Sahra ita kuma tace shine ... Read more.
Addininmu 5
Cikin tsananin b'acin rai Sameul ya nunata da hannu cikin yaran su na tibi ya ce "Oya tell me waye ya shiga room d'in Daddy? Jin tayi shiru ne yasa ya sake zare... Read more.
Addininmu 4
Muryoyin al'umma ne kawai ketashi agurin ana bin wa'kar kamar sune suka rerata, ita kuwa Zainab sai kallon gurinda Abdalh yake takeyi tana son ganin wani irin y... Read more.
Addininmu 3
... Allah ya bata ilimi ga dogon tinani, in har ta bugo 'kasida tofa sai tayi dad'i, haka dai shima ya tafi cike da son jin wannan sabuwar'kasidar. A J. VOP Mai... Read more.
Addininmu 2
Zainab ta ce "To yanzu Mama haka zan barshi ya cigaba da cin mutuncin mu al'halin kuma duk abun da yake fad'a 'karyane? Mama ta ce "Zainab karki bari malam yaji... Read more.
Addininmu 1
GARGADI Tabbas wannan labarin labari ne da ya shafe mu baki d'ayanmu, labari ne mai cike da darusan rayuwa, labari ne da ya shafi ni/ke/kai/su/shi/ita, da kuma ... Read more.
You cannot copy content of this page.