Skip to content

Lokaci ɗaya Ameera ta sa ki wata dariya wacce sam-sam cikin ta babu nishaɗi. Ta ce "Aure dai za ka yi Adam? Kuma Haura zaka aura ko? Sai kawai taci gaba da dariyar ta har tana riƙe cikin ta. Adam ya tsaya yana kallon ikon Allah, to ko dai Ameera ta samu matsala ne! Juyawa ya yi ya bar ɗakin cike da mamakin Ameera. Bayan fitar Adam Ameera ta tsaya da dariyar ta na kallon ƙofar da ya fita ɗin. Da sauri ta juya gurin da ta ajiye wannan wasiƙar ta ɗauka ta buɗe tana. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.