Skip to content
Part 1 of 2 in the Series Uwata Ce Sila by Salis M. Reza

Kamar yadda na sanar daku cewa wannan littafin ya faru da gaske ne, sai dai wasu gurare da na gyara domin ka’wata labarin, sannan labarin gajere ne bashi da tsayi, Ina son ku bini a hankalin don ji abin da ya k’unsa.

Mom shin dama ashe duk irin yadda kike ikirarin cewa kina son kud’i ashe ba haka ba ne? Shin wai yanzu menene ya rage miki a duniya? Kin ce kud’i kike so kuma gashi nan har gida suke zuwa su sameki amma kuma Mom ba zaki dai na kuka ba?

Cikin kuka wacce aka kira da Mom ta ce “Ameera kiji tsoran Allah kitina cewa duk wannan abun da kikeyi yana kallon ki kuma”

“Shin da gaske Allah yana kallona?” Ameera ta katse Mom d’in cikin sauri. Da kallon mamaki Mom tabita tace “au Ameera?”

D’an tab’a baki tayi kafin ta mik’e ta kalli Mom sannan ta ce “Mom zan fita kuma ba lallai na kwana a gidaba sabo da haka in kika ga tara tayi ban dawoba to bazan kwana a gidaba kawai ku rufe gida. Tana gama fad’in haka ta mi’ke tsaye sannan ta rataya jakar da take kusa da ita sannan ta ce “Mom wannan kud’in da kike gani wallahi sun fiye min komai yanzu domin kuwa sune dalilin komawata wannan rayuwar… Kar kibar kud’in nan a nan kwara kije ki adana su domin kuwa inde kud’ine yanzu kika fara gani, zan tara miki su kamar yan da kike so. Tana zuwa nan da magar ta ta ta fice ta bar gidan tana taunar cingon ta irin tantiran yan barikin nan.

Inalilahi wa Ina ilaihi raju’n shine abin da Mom take furtawa a zuciyarta.

Kallon kud’in tayi wanda yar tata guda d’aya tilo ta ajiye mata, kud’in da take musu kallon masifa kallo kud’in take yi kai kace bata san menene ba, kasa tab’asu tayi sai kukan zuci tayi wanda ya fito fili, tashi tayi tabar kud’in a gurin ko kallon sama bata sakeyi ba domin ji takeyi wannan kud’in tamkar tsiyace ko kuma ta ce masifa.

D’aki ta shiga ta d’auki waya ta kira uncle Bale, yana d’agawa ta fashe da kuka.

Ameera tana fitowa daga gurin Mom motar ta tashiga fara sool har wani d’au kar ido takeyi, bayan mai gadi ya bud’e mata ne sannan ta tsaya saitin mai gadin ta bud’e glass din ta ce masa… Iro tin daga kan Anty Zainab tuk wanda kaka ya shigo gidan nan to in na dawo ka sanar dani, cikin sauri Iro ya ce “Angama ranki ya dad’e ai itama hajiya Zainab d’in d’azunnan tafita kuma nasan yanzu zata dawo” “Na sani ni dai ga abin da na sakaka nan” inji Amira tana jifa masa dubu biyar sannan taja motar ta tabar gidan.

Shi kuwa Iro babu abin da ya keyi sai godiya da kirari dama shi Iro haka yake irin muta nannan ne masu shegen surutu sannan kuma Iro ya kai shekara ashirin (20)yana gadi a gidan, dama kuma tashi tazo d’aya da Ameera domin kuwa tana masa ihi sani sosai sannan yana ta kaicin irin rayuwar da yarin yar tafad’a duk da dai bai san komai a kai ba amma dai yasan mahaifiyar ta ce sila.

TIRGA BAR

Wani babban gurin Shaƙatawa ne da yake cikin garin Benue state wanda sai ka kai babban shige zaka shiga gurin domin kuwa duk wanda kagani a gurin tofa ya isa da kansa, haka ma mata sai kin kai kafin kishiga gurin.

Gurin ya had’a arna da musilmai kuma maza da mata, cikin shiga irin ta marasa sanin ciwon kansu.

Da sauri itama ta shigo gurin bayan masu gadin gurin sungama sarcihng d’in ta, wani taiburi taje ta zauna tana ajiye jakar hannun ta sannan ta ciro wayar ta tayi dailing wani number ta kara a kunne ok kawai ta ce sannan ta kashe wayar tana bin fad’in gurin da kallo wan da ita har ga Allah bata son zuwa gurin nan domin ita kwata-kwata gurin baya burgeta kwara duk abin da za suyi da mutum to suje hotel kokuma gidan sa yafi mata.

Wani magidan cine yazo gurin da take kana ganin sa kasan mutumin ya manyan ta sosai amma yanayin sa kad’ai zaka gane naira ta zauna masa domin kuwa jin dad’in ya b’oye tsofan na sa.

“Tin kafin yayi magana Ameera ta mik’e tsaye sannan ta ce “Ni bazan iya zama a nann ba in ka shirya muje gurin da ka tanadar mana domin kuwa lokacin ka yana ta fiya kuma kai kasan bana k’ara lokaci a kan wanda na bayar.

“Cikin sauri wanda aka kira da Alhaji ya ce “Nima kaina ban yarda da nan gurin ba duk da dai nasan suna da tsaro amma nafison muje hotel zaifi, Shikan sa Alhaji mudi yasan halin ta, domin yau ki manin wata d’aya kenan yana son ya had’u da ita amma kullum tana ce masa tana da Customer sai yau Allah yayi yau d’in ma akan a’wa 3 ta bashi.

Alhaji Mudi yaga har ta fara ta fiya sannan yabita a baya yana dariyar mugunta, badai kud’i kike soba ya rinya ai kuwa kin samu in dai Alhaji mudi ne. Awani tan gamemen hotel suka tsaya sannan masu gadin suka bud’e

musu get d’in kafin suka shiga.

Dama ya kama d’aki tin jiya domin da jiya zasu zo kuma ta kawo masa uzurin ta.

Bayan sun shiga d’akin ne Ameera ta kalli a gogon d’akin sannan ta ce “Acikin awa 3 kaci awa 1 saura 2 kenan” bata tsaya taji mai zaice ba ta shiga cire kayan jikin ta, sai da ta yi tsirara sannan ta shige toilet domin wa tsaru. Shikuwa Alhaji Mudi lokacin da ya ga tayi tsirara sai da gaban lsa ya fad’i domin ganin irin baiwar da Allah ya mata lokaci d’aya shaa’war lsa ta motsa ya ji anya zai iya aikata abin da yayi niya akan ta kuwa!! Har ta shiga toilet bai sani ba ya tsaye daga shi sai gajeran wando. Sauri yayi ya fita daga d’akin yana amsa kiran da ya shigo wayar tasa.

“Yau shine karshin ranar da ta rage maka in har baka kawo baa to wallahi karasa kujerar ka kenan cikin sauri ya ce “A’a yau zan kawo kuma yanzu kabani a’wa 2 kawai” ta cikin wayar a ka k’ara cewa “Tom wannan dai ya rage naka ko kaka wo ko a kasin haka ni dai babu ruwa na sannan ya kashe wayar”.

Alhaji Mudi shiru yayi yana tinanin maganar su da bokan su.

“Nagama jin duk bu’katun ku sannan kuma wannan ai kin bashi da wahala abin da na keso daka gurin ku shine… zuku kawo mana jinjiri haihuwar sati d’aya da kuma budurwa yar shekara 13 da kuma maniyin karuwa wacce kai ne zaka kwanta da ita bayan kun gama saduwa to ka tabbatar ka d’ebo koda babu yawa sannan bama son na matar aure dole sai dai karuwa karuwar ma muna son yarinya ƙarama ‘yar shekara 16 zuwa sha 17 kar dai takai 20.

Cikin kwarin gyiwa abokin Alhaji mudi ya ce “Angama boka in dai har zamu samu abin da mukeso ai wannan duk mai sauk’i ne.

Boka ya saki wata shegiyar dariya sannan ya ce “In dai kun aikata haka to babu shkka kujera tazama taku ya k’ara cewa tazama daku cikin ihu!!!”.

Shiru yayi bayan ya dawo daga tinanin.

“Yanzu yaya zanyi na samu abin da boka yace?”

Mun yi duk abin da ya ce yanzu saura maniyin(hazbinallahu wa ni imal wakil Allah ka kara karemu daga shiga hannun irin wa d’annan mugayan mutanan ameen).

Dai-dai ya koma d’akin ita kuma tana fitowa, ba kunya yaje ya rungumeta yana cire tahul d’in da ta rufa jikin ta dashi, kwace jikin ta tayi daga nasa sannan bata mayar da tahul d’in ba haka ta zauna tsirara ta ciro wasu mayuka guda hud’u daga jakar ta sannan ta shafe jikin ta tass. Alhaji mudi yana tsaye yayi mutuwar tsaye yana kallon ikon Allah, gata yari ya k’arama amma kuma tanada baiwar halitta sannan kuma bata jin tsoran komai barima a je ga uwa uba kunya, yarinyar bata jin kunyar aikata komai koda kuwa a gaban waye.

Kallon sa tayi sannan ta ce “Kasan bazan iya kwanciya da kai ba har sai kayi wanka ko?”

Sai a lokacin ya dawo daga tinanin da ya keyi yana k’ara kallon kan maman ta sunan na a tsaye tamkar ba a tab’asu ga kuma wani irin jikin da Allah yayi mata sumul-sumul.

Haka haka Kuma tab’ari guda yana mamakin rainin wayon ta da tsananin tsabtarta wai bazan kwanta da kai ba sai kayi wanka ya k’ara maimaita wa aransa kafin ya shiga wanka dan samun biyan buk’atarsa yana yabon surar jikin ta.

Ameera kuwa bayan ta gama shafa mai ta d’auki wayar ta tana wasa da ita kafin yafito.

Uncle Bala ne ya shigo gidan da sauri har yana tun-tu’be babu kowa a parlor hakanne yasa ya shiga zabgawa Mom kira Aisha Alisha!!! Lokacin Anty Zainab ta dawo ita ce ta fara fitowa da sauri jin muryar uncle d’in nasu “Na’am Uncle ta amsa tana kallon sa “Ina Mom d’in Ameera ta ke? Yatam baya kamar zai zabgamata mari? “Nima yanzu na dawo bari na duba maka d’aki, tana rufe baki sai ga Mom d’in tafito Kai da kagan ta kasan tasha kuka, tin kafin ta zauna uncle Bale ya watsomata tambayar da ita kan ta bata da amsar ta wato ya ce…”Ina Ameera?”

Shuru dukkan su suka yi sai Mom ce tayi k’arfin halin cewa “Ai na fad’a maka bata ji fad’an da kamata ba ni kuwa dama bata jin maganata bata d’aukeni a bakin komai ba ban san mai na mata ba ban sani ba!!” Ta k’arasa tana fashe wa da wani sabon kukan wanda shi kansa Uncle d’in saida ya ji tausayin ta sannan ya ce “Aisha mun gaji da wannan abun da kuke mana keda d’iyar ki, kusanar damu abin da yake faruwa amma ke kin ce bakisan yanda a kayi ta zama hakaba, ita kuma ta ce kece sila shin me nene gaskiyar lamarin?”

Yana k’ura mata ido domin ya gano gaskiyar lamarin da wajan ta.

Kuka Mom ta sake saki sannan ta face hancin ta kafin ta d’aga ido ta kalli yayan nata wanda shine ya zama mata uwa kuma uba, sannan shine kaban ta da kuma bayan, bata da wani gata aduniya in ban da shi sai kuwa ‘yarta wacce take mata son da takejin zata iya komai saboda ita, sai kuma Zainab k’anwar ta uwad’aya uba d’aya, wa d’an nan mutane ukun su ne kad’ai suka rage mata a duniyar ta, tana musu son da bata yiwa kan ta,amma wai yanzu itace a ke zaton zata saka rayuwar y’arda ta haifa da kanda a cikin wannan wulak’an tacciyar rayuwar, rayuwar da ko ma ki’yin ta bata fatan ya shiga irinta Amma kuma ta saka d’ayar ta. Uncle d’in ne ya sake cewa “Aisha kefa muke sau raro.

‘Dagowa tayi daga kukan da take ta ce “Kaman yanda na sanar da kai tin a baya Walhi ban san abin da yasa Ameera ta fad’a irin wannan rayuwar ba, ni kaina abin yana bani mamaki da kuma tsoro ni ban san komai ba ban sani ba ban saniba!!”

Uncle Bala ya ce “To wannan wani irin shirme ne da kuma sakaci ace wai yarki tana harkar bariki amma kice bakin ya a kayi ta fad’aba?”

“Koda a ce baki san ya a kayi ba to kina da laifi kema kokuma ma in ce kece mai laifi ma gaba d’aya” Kafin yayi magana Mom ta ce “Bani da laifi in kuwa ina da laifi to kaima ai kana da naka laifin domin kuwa tin lokacin da yarinyar nan tafara yawon banzan nan na sanar da kai Kuma Kai ma kayi iya yin ka da ita amma bata daina ba, in an yi magana sai ta ce Wai nice sila nice sila”.

Ta maimaita abin har sau hud’u.

Uncle Bala ya ce “Yanzu dai kiyi hak’uri idan ita Ameeran ta dawo zan sakata dole sai ta sanar danu menene yasa ta ke cewa kece sila”. Mom kan bata k’ara cewa komai ba har uncle ya bar gidan.

Mom ta kalli Zainab ta ce “Shin Zainab babu wani abu da kika sani wanda ya shafi wannan lamarin na Ameera?”

Zainab ta ce “haba Mom kullum sai kin tambaye ni ni kuma na ce miki Allah ban san komai ba, ni kaina lamarin tsoro ya kebani tin da gashi yan zu fa har kwana a waje fa kikace zata din gayi?”

tashi Mom tayi ta bar gurin cikin rashin sanin abin yi.

Kwance take akan girjin sa suna aikata masha’a ko kunyar mahallicin su basaji wanda shi kuwa Alhaji mudi ya kai yayi jika ma da ita, amma haka ya danne ta har wani ihun dad’i ya keyi.

Abin da ya bashi mamaki shine sun kai minti 40 suna abu d’aya amma babu komai gashi lokacin da ta bashi ya kusa cika, tawani b’angaran kuwa shi har ya kawo sau na biyu kenan, abun ya fara bashi tsoro in ya tuna irin kud’in da ya kashe mata kafin ta yarda kuma in ya tina cewa yanzu in ya sake ta kufce masa ba zai k’ara samun taba, gakuma aikin sa wato kujerarsa.

Uwata Ce Sila 2 >>

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.