Coffee dinta take hadawa hankalinta a kwance tana kallon NTA don tana son shirin da MTN suke yi na tabo rayuwar mutane.
Yarinyar data fi burgeta "Yusra fari" ta karbe show din da fadin.
"Yau mun samu wata wasika ne da tai matukar bamu mamaki ta kuma taba zuciyarmu. Bamu taba cin karo da abin mamaki ba irin wannan."
Hankalinta sofi ta mayar kan t.v din tana cakuda coffee dinta da cokali. Aka soma karanta wasikar kamar haka:
Neman Moh da Gaggawa
Kai babana ne!!!
Ban san abubuwa da yawa ba akan ka. Nadai san sunanka Fu’ad. Kuma. . .
Cigqba plss
A wonderful story. Keep it up.
#haimanraees
So good
Urgently need