Skip to content

"Wani ya sake trying mun lambar  Fu’ad please."

Haneef ya faɗa muryarshi a gajiye. Sun kai mintina wajen talatin suna neman wayar Fu’ad a kashe. Lukman na shirin sake dialing kira ya shigo.

"Hamza ne...”

Yace yana ɗaga wa da faɗin, "Hello ina jinka Hamza."

Wani numfashi Hamza ya sauke sannan yace, "Please kar ka faɗa wa Fu’ad, promise me sunana ba zai fito ba cikin maganar nan."

A ƙagauce Lukman yace, "Wallahi ba zai taɓa jin daga bakinka maganar ta fito ba. Trust me nasan Fu’ad, ba zan so in. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.