Skip to content

Tun daga soron gidansu take jin hayaniyar mutane. Da mamaki ta yi sallama. Har ƙasa ta tsugunna ta gaishe da su, suka amsa.

Miƙewa ta yi ta ƙasan ido take kallon akwatinan da ta san na lefenta ne. Wani abu ne tsaye a wuyanta da ta kasa haɗiyewa.

Ɗaki ta wuce. Ko hijab ba ta cire ba. Ba ta taɓa sanin rashin son da take wa Ado ya kai haka a zuciyarta ba.

Ta ɗauka za ta iya haƙura ta yi biyayya wa iyayenta ta zauna da ado. Amma yau tunanin hakan kawai ya sa numfashinta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.