Skip to content

Ya riga safiyya tashi. Sai da ya yi wanka ya yi alwala ya fita mota ya ɗauko kayan da zai sake.

Ba ya son ya ajiye su cikin gidan sam. Don in son samun shi ne kar su wuce yau ba su koma gidansu ba. Komawa bedroom ɗin ya yi. Yadda Safiyya ke baccin ta hankali kwance yasa ya ji kamar kar ya tashe ta. Gefenta ya zauna ya zuba mata idanuwa. Ba ya son hannunshi ya kai jikinta saboda alwalar da ya ke da ita.

Gefen gadon ya ɗan bubbuga. Ta buɗe idanuwanta cike da bacci ta sauke. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.