Skip to content

Kuka take sosai. Can ƙasan ranta wani abu na faɗa mata babban kuskure ta yi na kiran Farhan. Idan kuma haukan Nawaf ya haɗa da shi fa?

Ba za ta taɓa yafe wa kanta ba in wani abu ya same shi ta sanadinta. Daga wani ɓangaren kuma yana gaya mata ko me Nawaf ya yi mata bai kamata ace ta bar shi ba.

Yana tare da ita lokacin da ta ke da buƙatar taimako itama. Kafin ta ƙarasa tunanin wayarta ta katse ta.

Tana dubawa ta ga lambar Farhan, ne gabanta ya faɗi. Salati ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.