Skip to content

Daga bedroom ya fito Zee na zaune a falo kan kafet da plantain chips a gabanta tana ci tana danne-danne da wayar Lukman ɗin. Kusa da ita ya tako ya zauna. Hannu ya kai zai ɗibi chips ɗin ta janye. Daƙuna fuska ya yi.

"Bani wayata nima. Wai meye ma amfanin wayarki? Kullum sai kin cinye min charge."

Dariya ta yi tana janye wayar gefe.

"Taka ta fi daɗin amfani."

Kallonta ya yi yana ɗaga mata gira. Don wayarta ta fi tashi tsada da komai.

"Mu yi musanya to."

Maƙale kafaɗa ta yi.

"Ni dai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Akan So 48”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.