Skip to content

Babu abinda ya fi tsana irin ya dawo gida ya samu Ammi bata nan, bayajin daɗi sam, nan falo kan kujera ya ajiye jakarshi ya wuce ɗaki ya watsa ruwa ya saka wando da ya ɗan wuce gwiwarshi kaɗan, sai farar riga marar nauyi ya fito yana wucewa kitchen ya duba, shinkafa da miya ce Ammi ta yi, ya samu plate yana zubawa, sai da ya buɗe fridge da baya rabuwa da lemuka masu sanyi ya ɗauki coke tukunna ya koma falon yana zama kan kafet. Aslam ne ya shigo da sallamarshi, Altaaf din ya amsa bakinshi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Alkalamin Kaddara 24”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.