Skip to content

"Ka yi haƙuri Rafiq...na biyewa son zuciyata, don Allah ka yafe min, bana so mu tsaya a gaban Ubangiji da kai, ka yafe min tun yanzun ko zan ji da sauran zunubai na..." 

Yafindo take faɗi tana jin ƙirjinta kamar zai buɗe saboda ciwon da yake mata. Kallon ta Rafiq yake yi, ya rasa abinda yake son ce mata, ko ya kamata yace mata, tunda yasan basu Nuri suka haife shi ba bai yi wani tunani kan asalin shi ba, bayajin ko yayi tunani zai hango fitowa ta fuskar da Yafindo ta zayyana mishi. Dau. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.