Skip to content

Bata koma asibitin ba sai bayan sallar isha'i. Don ko tsoron daren ma bata ji ba sam. Hannunta damƙe da ledar da kuɗin da ta siyarwa Alh. Madu jikinta ya bata. Dubu ɗari ya bata cif tare da alƙawurran ko me take so ta zo wajenshi zai bata da sauran surutai da bata bari sun zauna mata ba. 

Tana shiga asibitin ta ƙarasa inda su Ummi suke ta taso da faɗin, 

"Kin samo kudin Tasneem?"

Ledar ta fiddo daga Hijabinta ta miƙa wa Ummi tana samun waje gefen Hamna dake rungume da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Alkalamin Kaddara 8 ”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.