Skip to content

Malam Hassan ya ɗago kansa ya kalli Asabe cike da mamakin ƙaryar da ta ƙera yanzu a kansa. Ya jinjina kai ya ce, "Asabe Allah Ya shirye ki, ban taɓa tunanin za ki iya jifana da irin wannan mummunan ƙazafin ba, amma ba komai Allah yana nan."

Nan ya dubi abokinsa Malam Nura ya yi masa duk bayanin yadda aka yi ya samo jaririyar, ya ƙare da cewa, "Wallahi ko a yanzu sai na kira maka DPO a waya domin ka ji gaskiyar lamarin. Tun da nake a rayuwata ban taɓa aikata zina ba, hasalima babu abin da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.