Skip to content

Cike da tabbacin abun da za ta sanar ɗin Ameera ta fara ce wa "Karki ƙara tsayawa wani ƙaton banza ya ɗora hannunsa a jikinki da sunan duka wai saboda ya kai sadakin ki, idan har ya dake ki kema ɗaga lafiyayyun hannayen da Allah ya baki ki daki ɗan banza, ai ke ɗin ba jakarsa ba ce dan uban sa da zai dinga jibga tun ma kafun ayi auran, Idan kuma ya ce ya fasa auran kema Ki ce kin fasa ai shi ɗin ba autan maza bane. Nana dai ta yi shiru ta na sauraron yayar tata cike. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.