Skip to content

A mota suka taradda Haidar ya kifa kansa jikin sitiyarin motar, numfashi Al'ameen ya saki tare da cewa.

"Faruq kuje a motar Haidar, ni bara naje a tawa saboda akwai inda zan biya ba lallai mu dawo da shi ba."

Da to Faruq ya amsa yana shiga cikin motar, Haidar baice komai ba yaja motar shima Al'ameen yabi bayan su, sunyi nisa da tafiya Faruq yace.

"Kayi hkr Haidar ka sawa zuciyarka salama Saboda yawan damuwar zai iya gadar maka wata matsala ta ciwo munyi Magana da Al'ameen yace yanzu idan jirgin mu ya tashi zai biya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Aminaina Ko Ita 38”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.