"Amnah kar kimin haka dan Allah ki taimakamin ina cikin wani hali."
Wani shu'umin murmushi Amnah ta yi mai rikita zuciyar wan da akai wa kafin Ta ce, "Alhaji kenan ka manta wace Amnah kenan? To idan ka manta bari na tuna maka ‘Amnah ce baki mai maice sai dai sabo’, Ka fahimta?"
Ta ƙarasa faɗa tana ɗaga masa gira.
Cikin hawaye Alhaji Yace,
"Amnah na san da wannan amma ni yan zu ina cikin wani hali ki taimakamin."
Ya faɗa yana haɗe hannayansa duka biyun alamar roƙo.
Sunkuyawa Amnah ta yi ta ɗauki jakarta. . .
Dakyau! Muna biye
Nagode😍