Kallon juna suka yi na tsayin daƙiƙo, Everyone has the thoughts that are in his heart, A hankali cike da nutsuwa Prince ya yake kallon hannunsu da yake sarƙafe dana juna, gently kuma ya zame idanunsa without knowing yadda ya fahimci abun, ya nemi waje can saman ladduma mai taushi da wani kumbo a gefe ya zauna, ya gyara zaman farar Alkyabbar dake jininsa, yau ya tuna da cewa shi ɗin jinin sarauta ne
“Hold on…” ya furta shortly yana ɗauke kai tare da mai da ganinsa kan wayar da yake dannawa, Adnan ya tsaya sai kuma ya juya yana cewa “Is there any problem?” Prince ya yatsuna fuska ya ce “No!” Ya sauke numfashi, sai kuma ya ɗago kai bakiɗaya yana zubawa Adnan idanu sai kuma ya mayar kan Fulani girl ɗin calmly ya ce “Baka jin kunyar fita da wannan datti gal ɗin? Why you’re always making problem? Ba ka jin kunyar jama’ar masarauta.
“Masarauta? The royal kingdom, or kuyangi, ko barori, hadimai? Jakadan fada ko hakimai? Dagatai ko masu unguwarmu? Ko mutanen da kake mulki, wanne kake so na ji kunya dan na fita da Zainab?” Ya yi murmushi yana neman wajan zama looking at yarima’s direction ya ce “Tell me something Prince Adeel, do you love her?” Cikin sanyin murya Adeel ya
“Goodness, love? Me da wancan? Ka ke imagine ko a reflection kaga haka? Har gaban abada babu wannan” Ya faɗa so Clam Adnan ya ce “Ohk, am so happy for that, idan haka ne mu yi deal man
“For?” Prince asked. Adnan ya ce “Ba ka san Zainab Gaaji, kuma Auren Wata Bakwai ne, da lokaci ya yi zaka bata divorce paper, idan ka saketa ni zan aureta, amincewarka nake nema wanda kuma shi ne zai tabbatar mini da cewa ba ka son ta, idan na aureta zama mu iya bar maka country ɗin bakiɗaya ba ma masarauta ba Ohk”
Tunda ya fara magana kan Prince yake a ƙasa bai ɗago ba, balle a fahimci yanayinsa, ya riƙe kansa da kyau. “All ears, deal?” A hankali ya ɗago kai ya ce “Deal, na amince ka aureta i don’t have any problem with that” Gaaji ta mike ta shiga tsalle tana rawa ta ce “Aradun Allah na ji daɗi, mugu zai sakeni kai ka aureni shaaii Gaaji ƴar gata jiki mai laushi ga kamar buduri kullum kana mini doki, shaai dai kada ka dinga zama tsirara ana ganin wannan jelar na lilo irin ta wannan mugun wata zalmaƙeƙiyya” Adnan ya runtse idanunsa trying to Calm himself down kana ya zaro paper da pen ya bawa Prince ya ce “sign…I am coming
Adnan na fita not too long ya dawo tare da Uwar soro, ya labarta mata komai don ta zama shaida, ta juya ta kalli Prince sosai ta
“Kuma da gaske baka son ta? Sakinta za ka yi?” Ya jinjina kai alamar eh ta ce “Ka ba ni mamaki ban yi zaton haka ba” silently ya ce “to me kika zata?
“Zaka zauna da ita, zama na har abada zata zama fulanin masarautar nan watarana domin na gano hasken hakan a tare ita” Ya yi shiru kawai kansa a ƙasa.
“Ba damuwa, hakan ba laifi bane, zaka dawo watarana ina zaune a nan zaka sha mamaki a lokacin, Adnan zan tsaya maka ka auri Gaaji da zarar wata bakwai ya yi” Ta juya kan Prince ta ce “And you, kada ka sake ko da wasa ka ce zaka ɗora mata idda balle ka lalata mata rayuwa a iska, Adnan Sannunku Ubangiji ya biyaka tabbas ka yi sacrifice zaka samu farin ciki” Prince ya yi sign ya fice har ya je bakin ƙofa ya ce,
“As from today ba ruwansa da ita, ya jira sanda zamu rabu” Yana faɗin hakan ya fice bai basu wani opportunity na yi masa magana ba, Adnan ya kalli Gaaji dake Kallonsa without blinking her eyes “I l…” Sai kuma ya fasa faɗa and he just quickly leave the room
A week after the Adnan and Prince deal.. Gaaji na zaune ta ɗan fara sauya ta koma shiru shiru saboda rashin ganin Bestie ɗinta Adnan, duk da cewa ba komai ta fahimta amma tasan faɗa sukai sosai da mugun mutumin can sai tsanar shi ta ninku a ranta fiye da kima. Kamar daga sama ta ji an ɗaga labule an shigo kallon kallon sukai da ita da Jakadiyya, Jakadiyya ta kalli Gaaji tana son fahimtar wata gani tayi kamar tana mata gwalo ta murza idanu ta rufe tana buɗewa taga babu komai a wajan, sai empty space ana haka Uwar Soro ta fito ta ce “A’a Jakadiyya ce?” Jakadiyya ta ce “Wallahi nace bari na leƙo mu gaisa uwar ɗakin Yarima” Murmushi kawai Uwar soro tayi sai kuma Jakadiyya ta ce “Ranki ya daɗe Uwar soro meke faruwa ne?” Ta ce “Dame?” Ta ce “Baƙuwa na gani a nan kamar Bafullatana” Da shock ta ce “Stranger? A nan? Kai sai idan Aljanu suka buɗe miki idanu musamman ma kin ce kamar Bafullatana, kin san haka nan Aljanu suke da buɗe ido balle masarautar mai siddabaru da tsibbu iri-iri kowa ya zama ruɓaɓɓe”.
Cikin Jakadiyya ya kaɗa musamman data tuna gwalon da Gaaji tayi mata, ai da sauri ta fice saboda gudawar daya zo mata kenan aljanna ta gani yau ta shiga uku
Tana fita Gaaji ta fito idanunta jajur jikinta sai rawa yake kanta a ƙasa tunda su kai idanu biyu da Jakadiyya yanayinta ya sauya gabaɗaya.
Ganin ta fito jikinta a sanyaye Uwar Soro ta ce,”Mene ne ya faru Gaaji?
Shiru tayi sai da ta kwanta a jikinta kafin ta ce, “Kaina ciwo, kaina ciwo ike mun, ba na son ganin waccer muguwar ba na sonta.
Wasu irin sambatu ta fara, Uwar Soro ta riketa saida ta tofa mata addu’o’i kafin ta dawo daidai
Ita ma Jakadiya tafiya tayi jikinta a sanyaye gabaɗaya ta gama tsorata a ranta tana tuna cewa ance fa duk ranar da Mutum ya yi ido biyu da Aljanu to mutuwa zai yi, idonta yayi luɓu-luɓu ta fito a sak asalin ƙasungumar munafuka, tintibe tayi bata sani ba zata fadi ta saki wata irin kara tana , “Na shiga uku, kwana na bai kare ba da saura don girman Allah ku rufa mun asiri.” Ta fada tana rufe ido.
Ranar kasa samun sukuni tayi bare a samu damar nemo rahoto, dakinta ma ta gagara shiga gani take tana shiga zata mutu, abu kadan kuwa zata razana tana fadin, “Na shiga uku Ba mutuwa na zo yi ba.” In aka ce me ya faru sai ta fara inda-inda
Misalin 8 na dare Gaaji ta saci hanya ta nufi part ɗin Prince a tunaninta ko za taga Adnan a ciki, a hankali take shiga har ta shige parlour babu motsin kowa ta nufi bedroom, zaune ta gansa saman carpet ya tankwashe ƙafarsa ga plate ɗin abinci a gabansa da kuma wata babbar warmer, daga shi sai gajeren wando da armless, tunda ta shigo idanunta ya sauka akan abincin jikinta ya ɗauki rawa idanunta su kai wani masifaffan jaa yana ƙoƙarin kai spoon bakinsa ta kwarara wani uban ihu tayi kansa suka faɗa saman carpet wani ƙanƙame shi tayi tana ihu da gurnani tana dukan ƙirjinsa yanayin ihun da take bai kama dana mutum ba, ganin hakan yasa Prince buɗe hannayensa ya shigar da ita faffaɗan ƙirjinsa ya rungumeta tsam yana shafa kanta a hankali ya ce “Heee Zizi, what happens?” Ihu take tana sandarewa ya miƙe da ita tsam a jikinsa ya nufi other room ɗinsa, daman tun safe yake jin wata masifaffiyar sha’awa kamar zai mutu yanzu daya jita a jikinsa ta ƙara hura masa wutar abinda yake ji, a ransa yana jin wannan opportunity ne ya samu da zai rabata da budurcinta tunda bata hayyacinta, ai ya biya sadaki ya cinyeta tas ya amshe budurcinta ya rubuta takardar sakin yabar ƙasar bakiɗaya idan ya so, Adnan ya auri empty raguwar shi, da wannan tunani ya cillata saman gado yana kashe switch ɗin bedroom ɗin ya zame kayansa yana jin kamar mararsa tayi tsalle ta tsinke daga jikinsa sbd yadda take fisga cikin goshewar hankali ya faɗa saman gadon