Shopping Cart

Close

No products in the cart.

Rayuwata | Babi Na Hudu

Reading Time: 4 Minutes << Previous Karar harbin bindigar daya ratsa koina cikin dajin ne yasa naga matashiyar budurwar data tunkaro ni kai tsaye tana murmushi danafi misaltashi dana keta ko zalinta ta taja ta tsaya kamar wada aka takawa burki gaba daya, kafin ta sake yin wani yunkuri wani sautin harbin ya sake karade kunnuwan mu. Mutumin da […]

Rayuwata | Babi Na Uku

Reading Time: 6 Minutes << Previous “Yaya injiniya Ka sani, duk dadin da nakeji a rayuwata, duk irin farin cikin da nake ciki idan har na tuno da wannan lokacin ina jin na tsani wadannan mutanen da rayuwata gaba daya.” Na idasa maganar tare da share hawayen da suke kwararowa akan kumatuna  tamkar sabon idon ruwan da aka samu […]

Rayuwata | Babi Na Biyu

Reading Time: 7 Minutes << Previous A hankali ta fara bude idanunta da sukayi luhu-luhu saboda tsananin kumburin da fuskarta tayi sanadiyyar buguwar da tasha a kan fuskar tata, jingim taji fustar tayi mata ta yanda da kyar take iya bude idanunta, hakan ya taimaka matuka wajen rage mata ganin abinda take saita kallonta akanshi sai dai dishi-dishi. Jikinta […]

Rayuwata | Babi Na Daya

Reading Time: 9 Minutes Gudu take yi iyakar iyawar ta,ko ba’a tambaya ba daga ganin irin wannan gudun kasan ana kokarin tserema wahala ne ko kuma wani mummunan yayi da aka tsinci ake kuma kokarin tserema hakan. a duk inda kaga mutum yana gudu irin haka to tabbas hadarin da yayi tozli dashi yafi karfin tunanin mai tunani, Tabbas […]

You cannot copy content of this page.