Skip to content

Tun daga nesa ya hango mutane dankam a kofar gidan sai jikin shi yayi Sanyi ya zauna cike da wata irin kasala Al Mustafa ya mutu? Shine abinda Yake ta maimaita wa . Ashe shi da gawa Yake fada? Yana can Yana ta fafutukar ya lalata Rayuwar bawan Allah Ashe da yayi hakuri ma ba abinda hannun ya mallaka ba duniyar ma dab Yake da barin ta? Sai ya soma hango tarin kudaden da ya zubewa malam ya Kuma ci banza gashi ko soma Aiki baiyi ba bare ya Gane nasarar sa ko Rashin ta.

Ni Kam na kadu matuka Gaya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.