Skip to content

Cin Amana 

Shekaru shida kenan da auren Laɗifa da mijinta Sadik. Auren saurayi da budurwa suka yi da mijinta bayan an sha soyayya ta bugawa a jarida. A ranar bikinsu an sha shagalin da ko a ina ne aka yi irinsa lallai sai an daɗe ba a daina zancensa ba. Bayan shekara biyu sai Allah ya azurta su da haihuwar ɗiya mace suka sa mata sunan kakar Sadik wato Larai. Komai na rayuwa na tafiya musu daidai bakin gwargwado. Duk da yake ba a rasa samun saɓani irin na yau. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.