Skip to content

Knocking ɗin ƙofar da aka yi ne, ya sanya Karima da ta mimmiƙe kan doguwar kujera kamar gawar sababi, duro da ƙafafunta. Rai a bace ta isa bakin kofar, ta tsani tana zaune a rika tashinta da buge-bugen ƙofa.Ya kamata kuma ace ta saba da hakan, don kullum sai an shigo gidan nasu, tamkar asibiti haka gidan nasu yake.

Murɗa kofar ta yi, tare da komawa bayan kofar, ba tare da ta ce komai ba, kamar yadda ta boye kanta, daga kallon mai shigowa, kuma ta hana shi ganin ta.

Aunty Sa'a ce (Yayar mijinta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.