Skip to content

"Taliya!" Ya kira sunanta a hankali ba tare da sound din ya fito har Hamza ya ji ba. Sosai ya tsani taliya, ta fita a kanshi, lokacin da yana makaranta da kuma zaman shi na gwauronci duk taliya ya fi ci fiye da komai. Su kuma matan yanzu nan suka fi kwarewa, taliya dai taliya dai. Kar ma Karima ta ji labari, ta iya girki sosai idan ta sanya kanta, amma shegiyar kiwa ce ke hana ta yi.

Jiki ba kwari ya shiga zuba taliyar cikin kyakkyawan plate din da Karima ta ajiye.

Hamza ma ganin taliya duk sai ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.