Skip to content

KATSINA

A cen Barikin soja Ɗalibai ne maza da mata suke fitowa daga cikin makarantar gwamnatin dake cikin ARMY BARRACS ɗin suna komawa cen ɗayan tsallaken titin suna jiran abin hawa yazo ya ɗaukesu wasu mashina suke hawa wasu kuma kekenapep kasantuwar Boss ta daina zuwa kwata - kwata.

Fatima da Safiyya da sauran ƙannansu Napap ɗaya suke hawa har gida, sai dai sunyi sabuwar ƙawa wacce hanyarsu tazo ɗaya, ita ƴar unguwar Al'khali ce, sai an fara saukesu a sabon titin Darma kafin ashiga da ita cikin unguwar Al'khali, Safiyya ce da ƙannanta suka fara shiga gida kasantuwar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.