Haka akeson yan uwa sukance suna son farin cikin junan su Neehla ce da Neehal suka karaso cikin shigan atamfa dinkin riga da skirt me ratsi fari da ja sunyi matukar kyau kaman yayan larabawa.
Mom yaushe ne za a yanka ma yaya cake don yaune ranar dazamu nunamishi farin cikinmu sosai kuma inaso yana yankawa inyasa miki yasa ma dad nima na taya shi yanzu za ayi tafi sukaga akeyi sosai dukan suka mike suka karasa inda yazid yake suna karasawa ya yanka sai bakin Mom itama tasa mishi ta mishi nuni da Nadiya ya gyada mata kai allamun. . .
Masha Allah