Skip to content

Wasu yan mata ne suke tafiya acikin uniform dinsu na makarantar Boko ba za su wuce shekara 14 zuwa 16 dayar ce tace khairat wacce aka kira da khairat din ne ta juyo ta ce na'am teema,"Teema ce tace yanxu naga muna shirya shiryan shiga ss1 niko banta bajin kince ga ambition dinki da kike so bah kuma naga yakamata ace kin sanar dani kinga ni so nk naxama Barrister kefah dan Allah kifadamin

"Khairat ce tace teema inasan cika burina "Teema ta ce menene burin ki "khairat hmmm teema inasan zama nurse sbd burin mamana ne tun. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.