Ya amsa cikin yanayin shi da har na soma sabawa, ya wuce cikin sauri, a sanyaye na shiga daki tare da dana sanin fitowa ta a haka, sai na nemi yunwar da na ke ji na rasa, da kyar na karya.
Wunin ranar sai na samu kaina da jin kunyar kaina saboda tunanin yadda ya gan ni. Sai da nayi sallar isha'i sannan na shiga wanka Kan stool na zauna ina goge jikina da tawul na busar da gashin kaina da (Hand dryer) na mulke jikina da mayuka kala kala ina tuna Khausar, "Allah sarki masoyiya ta hakika alherin. . .
Hmmmmm. Lallai dai kam