Skip to content

Author

Mutum Da Kaddararsa 3
Sai da ya gama zantukansa na ce “Ka shirya aurena Hassan? Ya dube ni da idanuwansa da suka canza don damuwa ya ce “E” Na ce “To ka je ka... Read more.
Mutum Da Kaddararsa 2
Rana ɗaya da tsautsayi ya gifta sai na amsa mishi don raina ya yi ƙololuwar ɓaci da zagin cin mutuncin da yake min. Ya ce da safe in wuce gidanmu ya sake ni!... Read more.
Mutum Da Kaddararsa 1
Ƙarfe takwas na safiya ranar da ta zam saura kwanaki bakwai ne a ɗaura auren Malam.Kwance nake a ɗakina lamo, Amir na bisa jikina wani zazzaɓi nake ji yana ... Read more.
You cannot copy content of this page.