Skip to content

Cikin Baure 3

Zuciyata kamar zata faso ƙirjina ta fito na kwanta tare da lulluɓe kaf jikina a lokacin da na ji shigowar Abbas a tsakar gida, cike da tsanar sa dake ta addabar raina na ce "Zaka gane shayi ruwa ne tunda har ka yi gigin aurena", sai da na haɗe gululun da ya tokare mani zuciya sannan na faɗa duniyar tunanin Nas, inda na ke jin da shi ne zai shigo a zaune zai same ni cikin lulluɓi kamar kowace amarya, kuma da hannayensa masu daraja zai yayen mayafin, inda ni kuma zan tarbe shi da ƙayataccen. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.