Skip to content

"Wato titsiye ni zaki yi ko?", bakin Asma'u dauke da dariya ta jefo ma Khadijah wannan tambaya, kai Khadijah ta girgiza "A'a waace ni, kawai dai dan in san irin shawarar da zan baki wadda zata fisshe ki ne."

'Dan rausaya kai Asma'u ta yi "Auho!". Shiru na wucin gadi ta yi tana nazarin hujjar da zata ba Khadijah wadda za ta gamsar da ita, sai dai tsabar nagartar Abbas ta hana ta samun wannan hujja, domin dai-dai gwargwado yana kamanta koyi da Manzon Allah SallaLlahu alaihi wa sallam a wurin kyautata ma iyalinsa, sai dai. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.