Skip to content

"Wai meye hakane Ajmal kakeyi? So kake sai kowa y fahimci me ake ciki, bayan gulmar banza wanan abun gaba ɗaya kai akama gata ba wani ba ka tsaya ka durji...." Sameer be idar da abun da yake son idar wa ba, Ajmal ya dakatar da shi d cewa.

"Uban me zan Dirja, malam kar ka ƙarasa Aman kalaman ka, bacin kasan komai, ko so kake muta maimaita zance ɗaya?"

"Hmmm, Nifa n fara gajiya d halin ka, inajin sai na barka da mai gayya mai aiki wato, Mommah" Sameer Y firta Yana shirin barin wajen da, Ajmal yake.

Da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.