Skip to content

Bayan ɗagowar da Ajmal da Sameer suka yi, Ashe duk abin da suke yi ƙannen Ajmal masu bin sa guda biyu Hassy da hussy suna tsaye suna ji kuma suna kallon su da mommah, hassy ce ta taho da sauri sauri, gudu gudu ta tsuguna ta kamo hannun yayan nata Ajmal da mommah ta nisan ta shaƙuwa a tsakanin su saboda wani dalili nata da ta mayar da shi kamar ba yayan su na uwa ɗaya uba ɗaya ba, da sai ayau suka ji kamar an kunce musu mugun ɗaurin da mommah ta musu da shamakin dake tsakanin su da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.