Skip to content

Tun Fatima na boye ciki, har dai ya fito fili kowa ya gani, musamman a wannan karon da cikin ya yi girma sosai fiye da na Hana.

Ko fita can da nan ba ta son yi, saboda wadanda basu iya ganin dan karuwa a gado sai sun tambayi ina ubansa.

Yau ma da misalin karfe 11am zaune take a tsakiyar daki, Hana na kwance a tsakanin cinyoyinta, tana kama mata kanta da band.

Kamar daga sama ta tsinci muryar Aunty Hauwa na sallama, ba ta tashi ba, Kasancewar Hana na son yin bacci amma ta amsa sallamar sai ta tsinci. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.