Skip to content

Dayan bayan daya take bin su da kallo, kamar yadda su ma suke kallon ta, har zuwa lokacin da kowa ya dauke ganinsa a kanta.

"Tashi ki je ki gyarawa Jamilu dakinsa." cewar Mama lokaci daya kuma ta shige dakinta.

Bayan shigewar Mama sauran ma fita suka yi daga gidan.

Dalilin da ya sa kenan ta mayar da hankali akan aikin. Cikin awa daya ta canja fasalin dakin, sosai ya yi kyau, ta sake net din da ta daura a kan katuwar katifar da ke kasan hade da cuccusa shi kasan katifar, sosai ya yi kyau ta yadda kowa zai. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Daga Karshe 4”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.