Dawani Irina gudu motar tashigo Asibitin aɗari ukku Da sittin taja Wani uban birki tare dayin dirar mikiya abakin ƙofar (emergency room).
Dasauri Kuma da hanzari, Sana da gudu-gudu likita biyu Da nose suka iso wajan aka fito da budurwar da Ke kwance Babu lumfashi abayan motar aka azata abisa Gadon nan Mai tayoyi Da aka tanaza don ɗaukar marar lafiya, akai cikin ɗakin Da ita.
Alhaji Alkhasim ne da hajiya Amina suka fito sukabi bayansu aguje ,hankullansu Duk atashe aka shiga da ita dan Bata agajin gaggawa.
Haɓar Babbar rigarsa ya kamo tare Da shafe gefen. . .