Skip to content

Wacece Hajiya Turai

Turai haifaffiyar garin katsina ce a unguwar yammawa, gidan su gidan yawane kasancewar matan babansu huɗune na aure, gidan cike yake da yara maza da mata ko da yaushe zaka samesu cikin hayaniya kasantiwar basu jituwa, iyayensu kullum cikin rabon faɗa da sasanci suke kasantuwar yaran basa jituwa abu kadan sai ya zama babba aita tashin hankali.

Kowa agidan yasan halin turai na shegen san abin duniya da ɗan banzan son banza ga kwaɗayi da nuna ita watace don ta kware da son ƙarya da nuna isa tunda ta zama budurwa bata da aikin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.