Skip to content

Ranar juma'a bayan sallar asuba mama na zaune a saman kafet tana karanta suratul khahfi kamar kullum yadda ta saba duk ranar juma'a idon tai sallar asuba bata tashi daga wajen sai ta karanta khahfi, yasin, Dhuhan, da suratul rahman, waƙi a da mulik, ikilas da falaki da nasi don samun kariya daga ko wane irin sharri, saboda faɗar manzo Allah (s. A. w.) inda yake cewa dau wanda ya karanta suratul khahfi ranar juma'a to zai kasance acikin haske ne mai ni'ima da yalwa har zuwa wata juma'ar kuma za a karesa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.