Skip to content

Saukar Wani firgitaccen Mari Al Ƙaseem yaji akan kumatunsa Wanda yayi sanadiyan Ƙaruwar ciwon kansa, cikin tsantsar masifa Ayiya tace "kana da hankali kuwa Ƙaseem kasan Mai bakin ka yake furtawa? Norr Ɗin ce Kuma kake so yanzu? Tabbas ba lafiya kake ba, yakamata ka dawo cikin nutsuwar ka kasan Mai yake fita daga bakin ka kaseem, Norr fa?"

Ni Ina cikin hankalina Ayiya, Kuma nasan Abunda nake faɗa, menene Abu marar kyau anan? Norr Dai Matata ce Kuma Ina da damar furta cewa Ina son ta, saboda haka Zan Koma faɗar cewa Ina son No.. hannu Ayiya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.