Skip to content

Wallahi wannan ne kuma baka isa ba Muhammad! "Yazama dole ayi bincike a kanka Kamar yadda a kayiwa Kowa, Idan har Kuma kace baza ka Bari ayi ba tohm ba shakka Kaine ka buɗe wannan ƙofar  kuma ka kori Ahanaf daga gidan nan.

Idan har hasashena gaskiya ne wllhy Muhammad sai ka fuskanci mummunan hukunci daga gareni.

Kuma kasani idan har hakan yazama gaskiya  Wllhy bani ba kai har abada.

Muhammad kasan wanene Aliyu idan na faɗi magana koda mutuwa ce zata gifta a gabana bazan canza ra'ayina ba". cewar Abbu cikin matsancin ɓacin Rai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.