YUSUF MAITAMA SULE UNIVERSITY KANO
Tafe suke sun nufi hanyar theater, a bakin theater suka zauna suna 'yammata ne guda 3 2 sanye suke da riga da skirt da veil, ita kuma dayar da hijabi coffee, mai hijabin ce a tsakiya janyo handbag dinta tayi ta fara janyo wasu papers.
Mai ash din mayafi ce tace "azzahrah ni fa wallahi kina bani mamaki wajen jotting wannan shirmen subject din in banda lissafi ba komai a ciki.
Murmushi wadda aka kira da azzahra tayi tace" ai dama bazaki gane ba munaya domin ke allahn da yayiki kin tsani mathematics ni kam. . .