Skip to content

Zarah ta yi ta d'ago tana kallon Alaji sale, Duk hankalinsu ya koma kan Alaji da jin wannan magana "Mene ka ce daddy." Zarah ta tambaya cikin jajayen idanunta na kuka Alaji cikin kwanciyar hankali da nuna kauna ga Zarah ya fara cewa ,"Allah ya halicceki da kyau, sannan ya mahaifinki da mahaifiyar ki suna tare dake , sannan ga 'yan uwan ki masu baki farin ciki ." Jikin kowa ya yi san yi yayin duk suke sake kasa kunne domin sauran mahaifin nasu . Haka Alaji ya cigaba da cewa ," Baki ta'ba neman abu kin rasa ba , amma gashi a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.